Music: Aliyu S Marafa – Taho Taho

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Aliyu S Marafa Mai Suna ” Taho Taho ” Wakar itama tayi dadi wannan itace wakarsa ta biyu a cikin wannan shafin.

To sanan wakar jiya ta yi dadi wace muka saki to wannan mafa tayi dadi sosai dan shiyasa muka saketa yau.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Taho gareni ni ruwan zuma ki bani

– Taho taho gareni ni ruwan ki bani

– Ashe ruwan zuma ce in kasha sai kaba masoyi

– Amma hakika nasha nagane dandanonsu ai yana da sanyi

– Soyayya na da dadi amma furucinta baki nada nauyi

– Fadawa zuciyata tamamayeni narasa yadda zanyi

– Buri na zuciyata a yau kice dani kin bani mallakinki

– Da dole inyi yaki akan wanda zayazo ya tsangwameki

– Kin zamma mahadina in babuke a rayuwa zanyi raki

Kunji Kadan daga baitin wakar tasa mai suna ” Taho Taho ”

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.