[Music] Alishow -Abar Sona

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar Alishow mai suna ” Abar Sona ” gaskiaya wakar ba laifi tayi dadi sosai saima idan mai saurare yajita duk wakokin cikin album din zance ba wakar banza kada dai ku sake su wuceku maza ka garzaya kasuwa domin siyan naku Album din Na mawaki Ali Show mai suna ” Zance “.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Haba haba zo abar sona

– Kece daya tal cikin raina

– Inbaki bazana hauraba tunanina yana kanki

– Na dace wanda ke sona

– Yau ya cika duka burina

Related Posts

– Dakai daya zana zaunawa bazan cima amana ba

– Komai na fada ana yarda inkan sone

– Kukan yar kurciya ance jawabi ne

– Abinda yasanya rai kwallah abinki ne

– Na rayu dake cikin kauna

– Bazai zammin asara ba

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.