Music: Adamu H. Nagudu – Jini Da Hanta Sabuwa

1 1,425

Sabuwar wakar adamu hasan nagudu mai suna ” Hanta Da Jini ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai saima kun saurari wannan wakar sannan zakuji ku debi kalamai na kashe saurayi da budurwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da ganinki dik jina tabari Hanta nata bugawa

– Jazaba daso na kamu idanuna nata kadawa

Related Posts

Music: Isah Ayagi – Duniyar Masoya

– Lamuni kewowa gani abincin so maza kiyajewa

– Jinina nata kadawa hanta na zauzawa

Kawai yanzu kuyi maza ku dako wannan wakar domin saurara

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

1 Comment
  1. Auwal Abubakar says

    Gaskiya kam yaro Baka tsufa. Tayi dadi sosai wakar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com