[Music] Abdul B Nice -Maryama

0

Sabuwar wakar Abdul B Nice Mai suna ” Maryama ” to maryama kina shan waka sosai a  wajan mawaka.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Maryama saurauniyar mata

– Maryama taho ma daurata

– Maryama sai gimbiyar mata

– Maryama sannunki yar gata

– Maryama gurin sa’a tai rata

– Maryama tabbas kin ban banta

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.