[Music] Abbanskid -Ranar Sallah Ce 2018

0

Sabuwar wakar Abbanskid a cikin wakarsa mai suna ” Ranar Sallah ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai Allah ka nuna mana wannan rana lafiya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ranar sallah ce kuzo mu cashe maza da mata ranar murna

– Farko nasa Allah

– Ni shi naiwa Sallah

– Yau dai ranar Sallah

– Murnace mun nuna

– Farin ciki ya dore

– Cikin rai baya kuna

– Yan Mata da samari kuzo ku dan nuna

Akwai Na Shauran mawaka ma suna nan tafe

Shamsu Alale

Panshekar Musican

Hassan Jajere

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.