|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Music: Abba Ft Sa’ad – Nida Abokina

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 644

Assalam a yaune muka fara kawo muku wakar wannan mawakin Abba Dorayi kuma allah yasa zamu fara a sa’a.

Abba dashi da abokinsa Sa’ad suka rera wannan wakar mai suna ” Nida Abokina ” domin nishadantar daku masu saurare.

GA DAI KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Nida abokina Nida abokina Nida a abokina

kinzam Tauraruwa Saleema tahonan garan muzauna alkawar nadauka miki bamu rabewa NASA araina burin idanuwana suganki Hakan zai faranta Raina tunanin da naketayi in aureki kizamo uwar yayana Kinsan

Dana soki sonda banyiwa wata ya,ba kije Daduk halinki nasan bazaki chanjaba tun kina karama nasoki Hakan baisa kin dubaba waike kina Ganin kin Girma soyayya Dani baza kiyiba.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com