Music: Abba Dorayi – Kinzama Ni

0 800

Sabuwar Wakar Abba Dorayi kenan Mai suna ” Kinzama Ni ” sabon mawakin yazo muku da sabon salo da sabon tsari.

Gaskiya wakar ba laifi tayi dadi sosai  sabi da wakar tayi dadi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kinzam Ni.) Kinzam kinzam Ni kinzamto Tauraruwa agareni kisani aranki maza Dan juyo waigo zomutafi

– Kazam kazam Ni kazamto Dan saurayi agareni kasani aranka maza Dan juyo waigo zomutafi

– Kisani aranki Ni nazamto Dan saurayi agareki

– Nayi bidar so ni Har abada na zamanto naki

– Ganinki nafarko nasakaki araina karki mamaki

– Zamanto Tawa nazamto naki tawonan Yar mama

– Ganinka na farko Nima kaimin na sakaka araina

– Karka gujemin kasan mazan yanzu Sam babu Amana

– Karfa Nasaka arai karshe yazamo kasakani arana

– Kaji dalilina Amma umar Nima Kayimin

Kunji kadan daga batin wakar mawaki Abba dorayi acikin wakarsa.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com