Music: Abba Dorayi – Ciwon So

0 1,040

Sabuwar wakar Abba dorayi mai suna ” Ciwon So ” sabon mawakin yazo muku da sabon salo na wakokinsawato irin nasa dan kunsan kowane mawaki da nasa.

Gaskiya wakar ciwon so tayi dadi idan kuka saurara musamman masoya wakokin hausa nanaye.

GA KADAN DAGA BATIN WAKAR:-

– Ciwonso Ciwonso yakamani kagane alkawari nadauka nidake zan zauna baby

– Ciwon so yakamani kagane alkawari nadauka nidakai zan zauna umar Nima

– Tun farkon haduwar dake nasakaki rai da Ganinki

– Duk fa abinda nafirta Ni agareni ba mamaki

– Nai tafiyayya a fanninso agareni babu kamarki

– So yasakani atarkonsa alokacin daban auneba

– Nima yau nayo hangen gabas Arewa babu kamarka

– Zuciya dakai tai amanna gareni babu Mai tamkarka

– Kauna akan yanzu nafara Ni agareni ba tamkarka

– Kaifa nazaba a ruhina nidakai kawai zan zauna

Kunji dai kadan daga baitin wakar abba dorayi mai suna ciwon so. sai ku dakkota domin jin sauran baitunkan

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com