[Mukyakyata] MEYE LAIFIN WANNAN ANGON

6 118

MEYE LAIFIN WANNAN
ANGON???
Wani ango ne ana
walimar bikinsa a gaban
yan’uwa da abokan
arziki, bayan an
kammala
sai akace Ango ya tashi
ya yi Jawabin da
godiya, ga yan’uwa da
abokan arziki
ANGO:- Godiya ta
musamman ga Malam
hashimu dillalin gidaje
wanda ya bamu aron
gidan da zamu zauna
kafin mu samu na haya,
Ba zan taba mantawa
da Hajiya uwani mai
adashi ba wadda ta
bani daukan farko dan
in kai kudin aure,
Godiya ga Asabe Dillaliya
wadda ta bamu
bashin atamfofi da
shaddodi da muka saka a Lefe, Allah ya sakawa kanwata Basariyya da
taimakonta ne na fita
kunya inda tabamu aron Akwatunan lefenta
muka saka kayan a ciki
bisa
yarjejeniyar mayarwa
bayan angama biki da
sati biyu, Allah yabar
zumunci ya bamu ikon
cika alkawarirrikan da
muka dauka, bazan manta da atiku me wanki da guga
ba da ya bani aron kaya domin insaka a wannan rana.
Mun gode Allah
yamaida kowa gida
lafiya. Tafi raf! raf!!  Hhhhhhhhhhh πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜€
πŸ˜€πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚idan kece mezakice
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com