|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Mukadashin Shugaban Kasa ‘Osibanjo’ Ya Sanya Hannu Kan Sabbin Dokoki A Nijeriya

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 1,032
Farfesa Yemi Osibanjo, Mukadashin shugaban kasar Nijeriya ya sanya hannu kan sabon dokar Fansho da Majalisa ta yi wa gyara da kuma wasu sabbin dokoki shida da ya tsallake karatun ta.
Sanata Ita Enang, Mataimakin shugaban kasa kan harkokin majalissu na musamman ya bayyana haka a wata sanarwa da ta fitar, inda sanarwan ke nuna ayyukan da mukadashin shugaban kasa ‘Yemi Osibanjo ya aiwatar.
Dokoki shida da ya sanya wa hannu yana hade ne da tsaro, tantance fina-finai da kotuna, hukumar nazarin kimiya da kasa zata samar da kuma gyara a hukumar jinginaKuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com