[Mu Kyakyata] Wanne Yafi Wauta A Cikinsu

3 227

WANNE YAFI WAUTA A  CIKINSU?
👨Tanko: Ina so ka biyani kudina da na ranta maka.
👳Mudi: Ai kuwa da na biyaka kudin nan gwara na mutu.
#sai ya dauko wuka ya kashe kansa#
👨Tanko: Ai kuwa baka isa kasha da kudin nan ba, nima bari na bika duk inda ka tafi na karbi kudina

#shima sai ya dauki wukar ya kashe kansa#
👴Datti: yana can gefe yana kallon abinda ya faru sai yayi dariya yace “gaskiya mutanen nan suna da ban dariya, ai kuwa sai na bisu naga karshen sakarcin nan nasu.
#shima sai ya dauki wukar ya suburbuda a cikinsa ya mutu#
😂😄😃 wa yafi wauta
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com