[Mu Kyakyata] SAURAYI A SHAGON ASKI

0 23
*“`Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin….  In kaine me askin wane mataki zaka dauka…?????????😠😠😠😠😠 hahahahahahhaha😂😂😂😂😂“`*Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com