[Mu Kyakyata] Sarki A Wajan Jana,iza

0 47

Asha dariyaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜…πŸ˜„ 
 Wani sarki ne yaje wajan zana’idar wata mata. Matar ta kasan ce kiristan ce. Bayan sunyi gaesuwa sun gama sae sarki ya nemi da ayi mata Addu’a sae aka rasa Wanda zaeyi tinda dae ba musulma bace bare ayi mata Addu’ar da ake yi ma mamaci sae maga takarda ya gyara zama yayi gyaran murya yace Aka ranta mata carman dudu da Dan maliyo maliyo Allah yayi mata Abinda zae mataπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ da kal sarki ya gumtse dariyar shiπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com