[Mu Kyakyata] SANTIN RAKE KO KARYA

10 40
BANDA DARIYA WANI GAYENE YANA SHAN RAKE SAI YAGA RAKE ATARE SAI YACE WANNAN BAAYI MUSU SATA SAI AKACE MASA EA SAI YACE AI JAKI YANAYIN TAADI IDAN YASHIGA GONAR RAKE SAI YACE WAI AMMA RAKE MAI ZAQI YANA KASHE JAKI SAI AKA YIMASA DARIYA SAI YACE BAASAN YYA YAKEYI BA SAI YACE WAI IDAN YAGATSA RAKE MAI ZAQI BAYASO YABUDE BAKI RUWAN RAKE YAXUBE SAIYAQI BUDE BAKI HAR SAI NUNFASHIN SA YATSAYA KAWAI SAIYA FADI YAMUTU DAAKAYI MASA DARIYA SAIYACE WAI A LAHADIN MAKOLE BAA YANKA JAKI KO A DAKESHI SAI DAI ABASHI RAKE MAI ZAQI IDAN ANASO YAMUTU KO ABASHI MAZARKWAILA MEZAKUCE AKAN WANNAN SANTIN RAKE NE KOKUMA TSABAR QARYA CE??????????????Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com