[Mu Kyakyata] SANTIN FURA

16 24
SANTIN FURAπŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹ 
  Wasu mutane ne aka Dama masu fura suna sha, kowa Yakama ludayi dai daya. 
  Da aka zo zagaye na karshe daya kandamo ludayi sae yace, Hhmmn, Umaru shin wae gero yana esfiya ne? 
   Sae daya daga ciki yace, Bello nima dae Abinda nake so na tambaya kenan.πŸ˜‚πŸ˜…πŸ˜„ Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com