[Mu Kyakyata] Mata Da Miji A Chat

1 45

: MATA DA Miji 
hahahahaha
wani mutum ne suka hadu da wata a chat group,  kullun suna yawan yin chat dashi da it suka saba sosai har yayi addinnata,  suka dauki watanni suna chat har suka fara soyayya suka shaku sosai shakuwar da baxa su iya rabuwa da junaba mutumin yace yanaso su hadu da ita tamai kwatan chan garinsu da anguwarsu amma tace mishi suhadu a wani layi dake bayansu domin iyayanta basaso suna tsayawa da wani na miji  bayan yaxo sai yakirata tana xuwa sai yaga ashe ma matarshice 
hahahahahaha😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜
in kaine ko kece ya xakayi
hahaha Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com