[Mu Kyakyata] Kwastan Da Direbansa

25 228

Wani kwandasta ne dashi da direban sa suna cikin tafiya sai suka fara fada, sai direban nasa yace:”Kai jahili ne”

sai kwandastan nasa yace “Karya ne” sai direban nasa yace: “Idan kai ba jahili bane, to 2+2” sai kwandastan yace: “22”.Sai direban yace:”Wallahi gayama akayi.” Hahahaha😀😀😀😀
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com