[Mu Kyakyata] Kwandasta Da Passinger

16 31

Ana karban kudin passengers an iso kan wani mutum,conductor yace malam kawo kudin mota,yace aa ni staff ne bana biya, wani irin staff? Kai police ne? aa, soja? aa, navy? aa, to wane irin staff? Yace ni BOKO HARAM ne
Sauran jama’a sukace kai conductor kana haukane? Oga boko kayi hakuri kabar kudinka zamu biya maka, sai wani passenger yace Driver akwai na junction, driver yace nima awajen zan sauka๐Ÿ˜œ.  ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒKuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com