[Lyrics] Umar M Shariff Nayo Gamo Da Soyayya Ce

32 227

[Lyrics] Umar M Shariff Nayo Gamo Da Soyayya Ce 
Shi:- Nayo Gamo Da Soyayya Ce 
         Da Wata Diya Mai Kyawu Wanda Bai Da Misali 
Shi:- Humm Idanuwa Susukai Min Nuni 
           Da Wata Diya Mai Kyan Launi 
          Zuciya Taso Ta Haneni  
           Nai Ta Maza Nai Matta Bayani 
           Zan Furta So 
           Ki Bani So 
          Ke Nake So 
          Zan Bayyana Kyan Surarta Da Halayya  
Shi:- Masoyiyata Kyakyawace 
         Sannan A Fuska Mai Yawan Fara,ace 
         A Kalamai Tana Da Dadin Zance 
         Kyakyawar Kala Gurin Fata Ce 
         Ma Tsakaiciya 
        Kyawun Idaniya 
        Nidai A Duniya 
        Bangano Yakeba Gurin Tarbiya Da Soyayya  
Ita:- Wayoni Wayo Soyayya Ce 
         Ta Maidani Tamkar Zan Haukace 
         Akanta Bani Gudu Na Jajirce 
         Domin Na Tabbatar Da Mai Riba Ce 
         Nabaka Amshi Rikon Linzamina 
         Da Zuciya Kazamo Jagorana 
        Ba Boye-Boye Amshi Dik Sirrina 
        Tamkarka Babu Acikin Tsarina Na Soyayya 
Shi:- Sarauniya Nake Kiranki A Fada Ta 
         Dikanin Matsayi A Gareki Na Damkata 
        Ina Kuke Yan Mata Kuzo Ku Gaida Ta 
Ita:- Yau kayimin Babbar kyauta 
         Bayadda Za,ai In Manta Ta 
        A Duniya Kayimin Gata Na Soyayya 
Shi:- Nayo Gamo Da Soyayya Ce 
         Da Wata Diya Mai Kyawu Wanda Bai da Misali  
Rubutawa:- 
Abubakar Rabiu KanoGurusKuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com