|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

[Lyrics] Umar M Shariff Hisabi

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


31 79

[Lyrics] Umar M Shariff Hisabi

Download Song

Shi- Hisabi Shinayowa Kaina Akan So Makoma Tazoma Da dadi Ey Ey

Ita- Hisabi Shinayowa Kaina Akan So Makoma Tazoma Da dadi Ey Ey

Shi- A Kallo Ke nakewa Kallo Inkara Kalami Inkikai Batu Dole A Saurara Wajan Kwaliya Ko Dika Mata Susara Mukami Babuwata Sai Kehh

Ita- Mafarki Wattaran Yakan Zam haqiqka Da Girma Sai Abinda Kashuka Alkairee Shi Nake Ta fata Nasaka Domin Muryana Ya Zam Da Haske

Shi- Akwai Wata Rana Ina Jiranta Tazo Da Zanga Iyaye Abokanai Dan dazo Ana Raba Goron Daurin Aure Ankazo Sai Walimar Shinkafa Da Wake

Ita- Hisabi Shinayowa Kaina Akan So Makoma Tazoma Da dadi Ey Ey

Shi- Hisabi Shinayowa Kaina Akan So Makoma Tazoma Da dadi Ey Ey

Ita- Mai Nema Kar Yafidda Ran Zayasamu Kamarni Nasani Akwai Lokacinmu Idan Rabbi yai Nufinsa Tilas Abarmu Da Igiyar Mahassada Mu Tsinkehh

Shi- Ba Canji Ra,ayi A So Ke ‘Dai Naiwa Alkawari Dik Zafin yanayi Bani Gudu Indai Kina A gari Banayin Kwadayi Wulakanci Naguje Shiga Hadari Halali Gun Nema Naquqehh

Ita- Kamani Mukayo Dakai Na Duba Haka Da Halinmu Iri Daya Ba Farraqa Ashe Dole Zamanmu Zaiyi Dadi Haka Mu More Muci Duniya Da tsine

Shi- Hisabi Shinayowa Kaina Akan So Makoma Tazoma Da dadi Ey Ey

Ita- Hisabi Shinayowa Kaina Akan So Makoma Tazoma Da dadi Ey Ey

Rubutawa Abubakar Rabiu KanoGurus
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com