Labari Da Dumi-Dumi – IBB Tare Da Talba Suna Ganawar Sirri Da Ali Modu Sheriff

19 20
Shugaban Jamiyyar PDP da kotu ta tabbatar Senator Ali Modu Sherif bisa rakiyar Tsohon gwamnan Niger, Babangida Aliyu yanzu haka suna ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida a gidansa dake birnin Minna.
Muna dako domin kawo muku tsarabar bayan taron.Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com