Kannywood: Amina Amal Tayi Shigar Da Tafi Ta Jaruma Rahama Sadau

0 10,923

Tofa shin wannan ita kuma mai za ai mata akan wannan shigar da tayi.

A gaskiya har yanzu akwai gyara akan wannan masana’antar ta kannywood, sabi da yadda abubuwa ke ta faruwa a wannan shekarar gaba daya ba’acewa komai.

A baya da ana ganin rahama sadau uwa tafi yan matan kannywood fitina amma kuwa bata irin wannan shigar da wannan jarumar tayi.

Mun samu wannan hoton a shafin instgram wanda wani daya daga cikin yan masana’antar ne yayin da muka tambayeshi wannan wacece yace mana Amina Amal ce domin mutabbatar da gaskene.

Dalilin dayasa sabi da munsan akwai editor masu hada irin wannan matsalar.

Amina Amal

Shin Mai zakuce akan wannan hoton?

 
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com