Jarumi Adam A Zango Yasha Ruwan Duwatsu A Gombe

0 1,749

Hakan Yafaru ne yayinda yaje wani show da aka gayyace shi Matasan Gombe sun jefi Adam A Zango ne domin nuna fushin su akan rashin kiyaye lokaci.

Jarumin ya alkartawa masoyan sa zaizo wasan daya shirya karfe 2:00 pm amma ba’a ganshi ba sai karfe 5:50 pm wanda abun bai yiwa wanda suka je kallon wasan dadi ba.

Wannan yasa wasu suka fara ihun ‘bama so’ sai jifa ko ta ina, abun da yasa wasan bai auku a Ranar 10/2/2018 ba, dole aka kara maido dashi Ranar 11/2/2018….

#HausaTop.com #Kannywoodscene

Hotuna

 
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com