Jarumar Kannywood Rahama Hassan Za Ta Yi Aure

33 41

Jarumar Kannywood Rahama Hassan Za Ta Yi Aure

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa ta masana’antar shirya finafinai ta Kannywood, Rahama Hassan Allah ya nufa lokacin zaman gwagwarcinta ya kare inda rahotanni ke nuna cewa jarumar ta kammala shirye-shiryen amarcewa nan da ‘yan kwanaki kadan masu zuwa.

Jarumar dai za ta auri wani mutum mai suna Alhaji Usman El-kudan a ranar 5 ga watan Janairun shekarar da za mu shiga a jahar NigerKuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com