JAMB Ta Zo Da Sababbin Tsare-Tsare A Bana

3 16
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a wato JAMB ta bayyana cewa daga bana za ta cire damar baiwa dalibai zabar jami’o’in gwamnati biyu a kan fom dinsu da a kira da zabi na farko da zabi na biyu (1st and 2nd choices)

Hukumar ta ce duk dalibin da ya zabi jami’ar gwamnati, to, zabinsa na biyu dole ya zama jami’a mai zaman kanta
Hukumar ta sanar da hakan ne a shafunta na twitter a kokarinta na samar da bayanai ajin farko kan yadda za a gudanar da jarrabawar JAMB a banaKuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com