Irin Wayannan `Yan Matan Sune Suke Batawa `Yan Fim Suna

3

Amina Amal tana daya daga cikin jaruman da suka baro kasarsu akan fim din hausa najeriya kuma bata kare mutuncin harkar.

Dan Hasalima tana jamusu zagi cewar wani kafar yada labarai ta masana’antar Kannywood, kannywood Exclusive.

“Irin waɗannan ‘yan matan, su ne ke ɓatawa ‘yan fim suna a idon duniya, har ta kai ga ana yi masu kuɗin goro.

Wannan dai ba shi ne karo na farko da ta fara sanya irin wannan hotunan ba a shafinta na instagram.@amina_amal”

 

Shin Komai Zakuce?
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

3 Comments
  1. Sabo Dole says

    ALLAH YA SHIRYAR DA ITA

  2. uthman yahya says

    gaskiya hakan bai dacewa

  3. Anonymous says

    Ta kyauta

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.