Intro: Nura M Inuwa – Ango Da Mai Zamani Album 2019 Intro

1 1,831

Assalamu alaikum yan uwa wanda kuka kasance masu bibiyar wannan shafi mai tarin Albarka wato shafin ArewaBlog.

Ayau ne muka kawo muku jawabi da bayani album din nura m inuwa masu fita a wata shekarar in Allah ya kaimu da rai da lafiya wato 2019 ” Mai Zamani Da Ango ” Album.

GA JAWABIN DAGA BAKIN MAWAKI NURA M INUWA :-

Assalamu Alaikum warahamatullahi ta’ala wabarakatuhu

Bayan sallama irin ta addinin musulunci, inayiwa yan uwa da abokan arziqi da masoya fatan Alkairee kamar yadda aka saba.

Barkanmu da shugowa sabuwar shekar Alkairan dake cikinta Allah yahadamu dashi ya tsaremu da dukkan sharrika, Da wannan zanyi Afani wajan Tallata muku sabbin albums dina wanda nasawa suna ” Mai Zamani “.

Sabon album din mai zamani yana dauke da darusa wanda bazan iya cewa komai akansu ba, Kama daga kan fadakarwa, nishadantarwa, da kuma soyayya sai kunjishi fatana dai kada ku gajiya da hakurin da kukeyi dani wajan jinkirin kawo muku sabbin Albums dina akai akai da banayi.

Sai na biyu wanda na bashi suna ” Ango “.

Zanso kuji abinda ke dauke a cikinsa zasu zomuku ne a tare Insha Allahu Kada ku manta sunayensu Ango Da Mai Zamani, Tunanina gamsuwarku farin cikina nishadinku naku har kullum nura m inuwa.

Kunji Jawabin Nura M Inuwa.

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

1 Comment
  1. AS-SSAS says

    Nice web site and I i found the things am looking for

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com