Intro: Hamisu Breaker – Dalilin So Album Intro

0 2,061

Sabon Album din Hamisu Breaker Dorayi Kenan Wanda Yanzu Haka Yake Kan Hayar fitowa nan bada jimawa ba mai suna ” Dalilin So ” gaskiya wakokinsa suna da dadi so sai kada kubari abaku labari.

GA SUNAYEN WAKOKIN DA SUKE CIKIN ALBUM DIN:-

 1. Ina Da Masoyiya
 2. Mai Sona
 3. Tamburan Masoya
 4. Dalilin So
 5. Ga Hannuna
 6. Budurwa
 7. Wasika
 8. Tanadin So
 9. Kama Muke
 10. Ni Nakine
 11. Zo Da Farin Ciki
 12. Dani Dake
 13. Kibiyar Ajali
 14. Amarya Gamu

Kunji Sunayen wakokin dake cikin Wannan Album din mai suna dalilin Danku masoya kadai wannan album din akayoshi

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com