Gwamnatin Tarayya Ta Cika Alkawarin Ciyar Da Daliban Firamari

10 16
Gwamnatin tarraya Nijeriya ta fitar da kimanin naira 844,360,550 don ciyar da sama da daliban makarantun firamari miliyan daya a jihohi guda bakwai na kasar nan.
Mista Laolu Akanda mashawarcin mataimakin shugaban kasa ta bangaren watsa labarai ya shaida wa yan jaridu a ranar Litinin yayin da yake tsatsage bayani dangane da shirin ciyar da dalibai na Gwamnatin shugaba Buhari
 Ya zayyana jihohin da zasu amfana yan rukunin farko a matsayin Anambra, Ebonyi, Enugu, Oyo, Osun, Ogun da Zamfara.Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com