GANI YA KORI JI: Yadda INEC Ke Raba Kayan Aikin Zabe A Jihar Ekiti

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

GANI YA KORI JI: Yadda INEC Ke Raba Kayan Aikin Zabe A Jihar Ekiti

Daga Wakilinmu

Jiya Alhamis ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta karbi kayan aikin zaben Gwamnan Jihar Ekiti daga Ofishin Babban Bankin Najeriya, CBN.

Tuni dai aka fara raba kayan zuwa wuraren zabe a fadin jihar, kamar yadda INEC ta tabbatar da cewa za ta gudanar da sahihin zabe kuma ingantacce a jihar.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.