| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Duk wanda tace sai na neme ta kafun na sata a fim ta fito ta fallasa ni – inji Adam A Zango

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0 266

Jarumi Adam A Zango ya qalubalanci masu zargin shi da neman jaruman mata da yake sakawa a finafinan sa.

” DUK WADDA DA TACE SAINA NEMETA KAFIN IN SAKATA A FILM TA FITO GIDAN TV KO REDIO STATION TA FADAWA DUNIYA. IDAN KUMA TA RUFA MIN ASIRI ALLAH YA TONA MATA NATA ASIRIN.” A cewar jarumin.

Ko akwai wacce zata karbi wannan qalubalen?

#Kannywoodsense
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com