| Gidan Wakokin Hausa A Duniya

Da A Ce Zan Musulunta, Da Ni Ma Sai Na Yi Mauludi – Inji Obasanjo

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


15 2,858

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa da a ce zai musulunta da shi ma zai rika yin bikin Mauludi, a gidansa kuma zai rika yin shagulgula fiye da yadda ake yi a yanzu.

Obasanjo wanda ya bayyana hakan a lokacin da wasu matasan kabilar Yarabawa da Ibo mabiya addinin Musulunci, suka ziyarce shi lokacin da suka kammala gudanar da zagayen Mauludi a kauyen Otta, daga karshe ya sanya wa matasan albarka.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

15 Comments
 1. Abdulrashid Maisalati says

  Allah yasa yagane

 2. IBRAHIM AMINU IBRAHIM says

  To allah ya bashi ikon muslinta

 3. Yahya shu,aibu Sani says

  shin shi musulmine? idanba musulmibane kaga baisan mate musulunciba donhaka bashida ilimin game dokokin musulunci, kuma DA zai musulunta dazamucemasa. The prophet Muhammad (Peace and blessing of God be upon to him) said.”The most truthful of speech is book of God and the Best guidance is guidance of Muhammad, and the most evil of things are those which are newly-invited.” and He also said ” Who ever innovates things in this matter of our (islam) that’s not part of it Will have it rejected.” as a Muslim send this to him

  1. Zuwaira says

   YAHYA wannan magana taka gaskiya ce

  2. Mubarak Abdul-Aziz Kwalli says

   Pls better to improve your knowledge before you say so

  3. Mustapha Sheikh Ala says

   Yahya ay bakasan menene ma’anar hadisinba Amma kanemi sani

 4. Sammanin FATIHU k/kwari says

  Allah azirtamu dakai ka dinga yin maulud din

 5. Bdlawan says

  Toma me yasani game da addinin musulunci da har zai zabi alkiblar sa — amma Allah has a ya musulunta ameen

 6. Mubarak Abdul-Aziz Kwalli says

  Pls better to improve your knowledge before you say so

 7. zakiru agee says

  Toh Allah kasa yayi kyakkyawan karshe cikin addinin musulunci saboda albarkan maulidi da yaso.

 8. UMAR A A SADE says

  Allah Yasa Mudace Allah ya sadamu Da Alkairinsa Duniya Da Lahira Yacikamana Burinmu Na Alkairi Ya Yan Uwa musulmai Duk Abun Dazamuye Murinka Tunawa Da Mutuwa Dan Allah Da Kansa Yace Kullu,Nafsin za,Ikatul maut Duk Mai Rai Sai Ya Dan Dana Mutuwa Murinka Tunawa Da Zamubar Duniya Duniya Aru Aka Bamu Lahira Kuma Shine Gidan mu Nagado

  Allah Yasa Mudace.
  Fadakarwa Daga Umar A Abdullahi Sade

 9. Muhammad Tahir Haske says

  Allah ya kara mana soyayyan Annabi s.a.w

 10. jazuli kabiru hotoro says

  dama ba haushe yace in kaga kare na sansana takalmi to dauka xaiyi.allah muna rokonka, kasa obasanjo yagane gaskiya ya karbi kalmar shahada.

 11. Anonymous says

  Kai Amma dai anji kunya, tayaya arne kafiri mai fitsari bai tsalki zai sanyawa musulmin kwarae albarka, ubangiji Allah ka shiryar damu ka nuna mana hanyar Gaskiya.

 12. Auwal muh'd says

  Allah yasa mudace

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com