| Gidan Wakokin Hausa A Duniya
Browsing Category

Wasanni

Wa zai maye gurbin Neymar?

Tun bayan da dan wasan Brazil Neymar ya ce zai bar Barcelona, ake ta rade-radi da hasashen wanda zai mare gurbinsa. Wasu dai na ganin Barca za ta yi kokarin sayen takwaransa na Brazil kuma dan Liverpool Philippe Coutinho. Tuni dai…

Barcelona za ta yi karar PSG

Barcelona na sa ran Neymar zai koma atisaye a ranar Laraba, amma a shirye take ta yi karar Paris St-Germain idan har ta biya Yuro miliyan 222 kudin ka'ida da ta saka ga duk kungiyar da ke son daukar dan wasan Brazil din.  Ana…
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com