Browsing Category

Wakoki

Music: Habeeb – Nakamu Da Sonki

Sabuwar wakar mawaki Habeeb Nasanba kowane ya sanshi ba  Gashi dai a cikin wakarsa " Nakamu Da Sanki " da sanu kuma zamu na kawo muku wakokinsa. Gaskiya wakar tayi dadi kai so ba abinda baya sawa kuma wakar soyayya ce. GA KADAN DAGA…

Music: Sammani AA – Dakwan So

Sabuwar wakar mawaki sammani aa mai yar makaranta sunan Wakar " Dakwan So " wakar da yayi kenan ta soyayya sabi da farantawa masoya rai. Wakar dakwan so wakace mai ratsa zuciya musamman ga masoya juna. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-…

Music: Auta M Shareef – Meera

Sabon mawaki kuma sabuwar waka mai suna " Meera " Daga bakin Auta M Shareef, Yaron umar m shareef ko ince kani sa kawai ku saurari wannan wakar zata zakuyi umar ne. Gaskiya wakar tayi dadi saosai danni lokacin da na fara jin wannan wakar…

Music: Sunusi Multimedia – Ruhi

Mawaki sunusi shimafa yace sai anti dashi Dan shima yafara baza rawarsa da wakokin soyayya masu ratsa zuciya Ga wakarsa mai suna " Ruhi " zuwa gareku masoya. Ko ince yan soyayya waka mai ratsa zuciya kudai fara saurarar baitocinta.…
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com