|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya
Browsing Category

Wakoki

Music: Abba Dorayi – Ciwon So

Sabuwar wakar Abba dorayi mai suna " Ciwon So " sabon mawakin yazo muku da sabon salo na wakokinsawato irin nasa dan kunsan kowane mawaki da nasa. Gaskiya wakar ciwon so tayi dadi idan kuka saurara musamman masoya wakokin hausa nanaye.…

Music: Abba Dorayi – Kinzama Ni

Sabuwar Wakar Abba Dorayi kenan Mai suna " Kinzama Ni " sabon mawakin yazo muku da sabon salo da sabon tsari. Gaskiya wakar ba laifi tayi dadi sosai  sabi da wakar tayi dadi. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- - Kinzam Ni.) Kinzam kinzam…

Music: Habeeb – Nakamu Da Sonki

Sabuwar wakar mawaki Habeeb Nasanba kowane ya sanshi ba  Gashi dai a cikin wakarsa " Nakamu Da Sanki " da sanu kuma zamu na kawo muku wakokinsa. Gaskiya wakar tayi dadi kai so ba abinda baya sawa kuma wakar soyayya ce. GA KADAN DAGA…

Music: Sammani AA – Dakwan So

Sabuwar wakar mawaki sammani aa mai yar makaranta sunan Wakar " Dakwan So " wakar da yayi kenan ta soyayya sabi da farantawa masoya rai. Wakar dakwan so wakace mai ratsa zuciya musamman ga masoya juna. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-…

Music: Auta M Shareef – Meera

Sabon mawaki kuma sabuwar waka mai suna " Meera " Daga bakin Auta M Shareef, Yaron umar m shareef ko ince kani sa kawai ku saurari wannan wakar zata zakuyi umar ne. Gaskiya wakar tayi dadi saosai danni lokacin da na fara jin wannan wakar…

Music: Sunusi Multimedia – Ruhi

Mawaki sunusi shimafa yace sai anti dashi Dan shima yafara baza rawarsa da wakokin soyayya masu ratsa zuciya Ga wakarsa mai suna " Ruhi " zuwa gareku masoya. Ko ince yan soyayya waka mai ratsa zuciya kudai fara saurarar baitocinta.…
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com