|| Gidan Wakokin Hausa A Duniya
Browsing Category

Nasiha

WANI SIRRI YAKAMATA KUSANI

_WANI SIRRI YAKAMATA KUSANI_*MAHAKURCI mai Karfi ne koda a zahiri karfin bai Nuna bah,Don ko mai Hakuri baya taba tabewa,MAI Hakuri Yana tare da ALLAH.**MAI KYAUTA ba sakarai bane,mutane na daukan mai sakin hannu wajen kyauta a matsayin…

[Nasiha] HA,INCI

HA'INCI Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Hakika a wannan Zamani da muke ciki Ha'inci ya zama ruwan dare Gama duniya! A duk inda ka duba Kasuwa, Masana'antu, Makaranta, gidan Aure kai hatta a Masallaci ma yanzu…

[Nasiha] AUREN WURI 3

AUREN WURI 3Bisa Nazari da Lura dangane da Saurin girma Irin na Mace akan Namiji, da yawan mata Idan har aka ce sai sun gama wannan dogon karatun Tukunna zasu yi aure, to lallai fa an shiga Hakkin su. Domin wata kafin ta gama karatun ta…

[Nasiha] AUREN WURI 2

AUREN WURI 2Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Ya ku 'Yan Uwa masu Daraja, ina Fatar kuna cikin koshin Lafiya a duk inda Kuke. Allah Ya sa haka ameen.A Kwanakin baya nayi wani rubutu mai taken AUREN WURI, inda na bayyana Irin…

[Nsiha] GYARAN ZAMAN AURE

GYARAN ZAMAN AURE1-Matsalar Farko- BAYA SHIGOWA GIDA DA WURI:Yaya yake fita daga gidanki?Idan ya fita wane sako ki ke aika masa?Ya kike karbarsa idan ya dawo?Ya yake samunki?Ya yanayin gidan ki ya ke?Ya makwancisa ya ke?2-Matsala Ta biyu-…

ZUNUBI SHU, UMIN ABUNE

ZUNUBI, ZUNUBI, SHU'UMIN ABU NE!!!Malamai masanan Allah sunce zunubi shu'uminshu'umin Ga misali zan baku:* Idan kaga mutum yana tsakiyar aikata zunubi, sai kayi masa kwarmato, (WAI KAI GA TSARKAKAKKE) to kaci mutuncinsa kenan.. KuGA laifin…

[Nasiha] AKAN ZUMUNCI

, *ZUMUNCI*Wani halattaccen mu'amala ce daya samo asali tun halittun farko.Yana da mahimmanci da alkhairi a cikin sa. Saboda mahimmancin sa Allah SWT Yace "Ya yanke Rahamar sa ga…

[Nasiha] MAHAIFIYA A MUSULUNCI

*MAHAIFIYA A MUSULUNCI* *MATSAYIN MAHAIFIYA A MUSULUNCI*Mahaifiya itace wacce ta dauki cikin danta, ko 'yarta, rauni cikin rauni, tundaga daukar cikin izuwa yayewa kimanin shekaru biyu. *Mahaifiya* itace ginshiki mai girma…

[Nasiha] BAHAUSHE YALLABAI

BAHAUSHE YALLABAI!Assalamu Alaikum WarahmatullahWabarakatuhu. Masu iya magana nacewa "Bahaushe Mai Ban Haushi",wannan karin Magana tabbas hakatake, Hakika Bahaushe yana da wasuHalaye da Dabi'u da suke da MatukarBan Haushi da Takaici wadanda…

[Nasiha] CIYAYYA

CIYAYYAAssalamu Alaikum WarahmatullahWabarakatuhu.Masu iya magana dai na cewa :'Kowa Ya Tuna bara bai ji dadin banaba', wannan magana haka take,domin kuwa halin da mutane sukeciki a wannan lokacin sai dai muceAlhamulillah. Sai dai, ina da…

[Nasiha] SHARRI KARE NE

*Sharri Kare Ne*Da na zo Neman aure Sai da na tabbata na kure adaka wajen samun 'ya tagari mai mutunci don kauce ma tsautsayi. Amma a ranar da muka tare da Ita bayan an kammala shagulgula, mutane sun watse an bar ni da Ita a cikin gida, na…

MATSALOLIN SAKIN AURE BANGAREN MAZA

MATSALOLIN SAKIN AURE BANGAREN MAZAAkwai matsalolin maza da yawa wanda yakehaddasa rashin zaman lafiya a cikin aure kokuma saki. Sune kamar haka: -1. Karya2. Rashin kulawa da rashin tsafta3. Cin amana4. Zargi5. Matsalar iyaye6. Matsalar
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com