| Gidan Wakokin Hausa A Duniya
Browsing Category

Addini

[Addini] Zikirin Safiya Da Maraice

Zikirin Safiya da Maraice:{اللّهُ لاَ إِلَـهَ إِلاَّ هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ لاَ تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلاَ نَوْمٌ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِنْدَهُ إِلاَّ بِإِذْنِهِ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ…

[Addini] FARILLAN ALWALA DA SAURANSU

FARILLAN ALWALAFarillan alwala guda 7 neh:•niyya•wanke fuska•wanke hannaye zuwa gwiwar hannu•shafar kai•wanke kafafuwa•cuccudawa•gaggautawaSUNNONIN ALWALA•wanke hannaye zuwa wuyan hannu•kuskure baki•Shaka ruwa•fyacewa•juyo da shafar…

[Addini] WANKAN GAWA DA YADDA AKE YINSA

WANKAN GAWA DA YADDA AKE YINSAFALALAR WANKAN GAWAAl-Imam Hakim ya rawaito hadisi wanda Manzon Allah (s.a.w) yake cewa:‘’Duk wanda ya wanke mamaci, kuma ya rufa masa asiri, Allah Zai gafarta masa sau arba’in.’’A wani hadisin kuma Manzon…

[Addini] MENENE HAKURI?

MENENE HAKURI?Wata rana an Tambayi Annabi {S.A.W} cewa mene ne ''HAKURI''?Sai Annabi (S.A.W) yace:{1} Juriya kan bakin ciki.{2} Yin raha ga makiyi.{3} Barin mummunan zato.{4} Cire girman kai.{5} Karbar uzuri a gurin da kasan babugaskiya.{6}…
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com