[Audio+Video] Abdul D One -Inda Shakuwa

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Sabuwar wakar abdul d one mai suna ” Inda Shakuwa ” gaskiya abdul d one karshene wajan wakokin soyayya dan har ya so yafi mai gidansa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Indai da shakuwa

– Ba’a rabuwa

– Sai dai a kara jituwa

– Shine rayuwa

– Kishin ruwa

– Naji masoyiya

– Kice mini ga ruwa

– Kar  nai faduwa

– Garmanki a zuciya

– Ya wuce Tambaya

 

DOWNLOAD MUSIC HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.