Audio: Sister Margyayi “Bilyaminu” Tana Fadin Yadda Maryam Sanda Ta Kashe Shi ( Full Stories

2 2,218

Dukkan Duniya Ta Dauka Jama’a Kowa Sai Fadin Albarkacin Bakinsa Ya Keyi, Idan Kaji Wannan Zuwa Anjima Kuma Zakaji Anbullo Da Wannan Zance Na Daban na Rasuwar “Bilyaminu” Da Matarsa Da Kashe Har Ga Allah.

Wannan Audio Record Ne Inda Zakuji “Sister” ( Margyayi Bilyaminu ) Dauke Da Bayani Yadda Abinda Ya Faru Da Har Ta Kai Ga Kashe Mijinta “Bilyaminu”.

Acikin Wannan Audio Record Zakuji Komai Da Komai Kuringus Harta Kai Ga Iyayen ” Maryam Sanda” Suka Zo Ban Gidan Yayinda Suke Wannan Hayaniyar Kace Nace Da Har Ta Daba masa Wuka.

Related Posts

Music: Isah Ayagi – Maryama Gimbiya

Kada Ku Manta Zaku Iya Kallon Video Rayuar Maryam Da Margyayi Bilyaminu:-

Zaku Iya Download Na Wannan Audio Nan Kasa:-

  DOWNLOAD AUDIO HERE
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

2 Comments
  1. hauwa abdu says

    allah yajikansa

  2. Anonymous says

    Allah kasa ya futa

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com