[Album] Din Nura M Inuwa Sun Fito Gasu Kamar Haka

23 488

To Jama, a  Abinda Kuke Jira Yasamu Sababbin Album Din Nura M Inuwa Guda Uku

Mijin Biza da Kuma Dan Magori Sai Matan Gida

Yanzu Haka Kuna Iya Samunsu A Kasuwa
Da wajan
Yan Tebur Da Kuma Shaguna Mafi Kusa Daku

Zakuma Ku Ya Samunsu A Website Din Na KanoMp3 A Ranar 1 ga watan 3-2017

Sai kunzo

To Sai Ku Sheqe Ku Suburbude Ku Mazage Kuji Dadinku Masoya
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

WordPress spam blocked by CleanTalk.
Social Media Auto Publish Powered By : XYZScripts.com