Aikin Janyo Ruwa Na Gwamnatin Tarayya Ya Yi Nisa A Jihar Katsina

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Aikin Janyo Ruwa Na Gwamnatin Tarayya Ya Yi Nisa A Jihar Katsina

Daga Mainasara Nasarawa Funtua

Sakamakon yarjejiniyar fahimta da hadaka ta sama da naira milyan dubu Goma sha Biyu da Gwamnatin Jihar Katsina ta kulla da Gwamnatin Tarayya, aikin jawo ruwa daga Madatsar ruwa ta Zobe dake Dutsinma zuwa Katsina ya yi nisa.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.