Abin Mamaki Ba Ya Karewa A Najeriya -Majalisa

Ku Dakko Android App Dinmu Domin Saukin Dakko Waka Da Bidiyo


0

Abin Mamaki Ba Ya Karewa A Najeriya

Daga Rabiu Biyora

A wani abu mai kama da almara daya faru a zauren majalisar wakilai ta tarayya a wannan rana, inda majalisar ta bayyana kin yarda da sabuwar Dokar da shugaba Buhari ya sanyawa hannu wacce zata kara temakawa wajen yakar cin hanci da rashawa…

A zaman majalisar na jiya laraba dan majalisa Nicholas Ossai daga jihar Delta shine ya kawo kudirin tare da neman majalisar ta dakatar da yinkurin shugaba Buhari na sanya hannu a dokar da yayi a satin daya gabata (EXECUTIVE ODER) cikin gaggawa kudirin ya samu goyon bayan sauran yan majalisa har guda 27 inda akayi zaben jin raayin muryar yan majalisar kuma masu son a dakatar da dokar suka samu nasara..

Amma cikin gaggawa wasu yan majalisar Jam,iyyar APC suka nuna raahin yarda su da kudirin inda ma suka fice daga zauren majalisar gaba daya…..

Zamu jira bayanin masana doka akan ko yan majalisa suna da ikon dakatar da Executive oder ne a cikin dokar kasar.
Kuna Iya Bibiyarmu Ta Shafukan Sada Zumunta
Shafin Sada Zumunta Na Facebook Page
Shafin Sada Zumunta Na Twitter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.